Wasu daga cikin fost

YADDA ZAKAYI CHATTING DA KOWANNE YARE TA HANYAR AMFANI DA GOOGLE KEYBOARD BA TARE DA KA MALLAKI DICTIONARY BA.

YADDA ZAKAYI CHATTING DA KOWANNE YARE TA HANYAR AMFANI DA GOOGLE KEYBOARD BA TARE DA KA MALLAKI DICTIONARY BA. Assalamu alaikum 'yan uwa da abokai barkanmu da yau barka da kasancewa da SIRRIN ANDROID. Yan'uwa yau wani application na keyboard na kawo mana ga duk masu yin amfani da wayar android da iphone. Application ne zai baka damar chatting da kowanne kalar yare koda bakajin wannan yaren. Idan kanada wannan keyboard a wayanka baka bukatar dictionary domin fassara wani yare domin shi kanshi dictionary ne. Wannan keyboard din mallakin GOOGLE ne kusan kowa yasan miye google, keyboard din yana dauke da yaruka masu yawa. Danna wannan link din domin sauke App din 👇 https://play.google.com/store/apps/details?id=com.google.android.inputmethod.latin Amfanin wannan keyboard din shine zaka saita shine a wayar ka nomal kamar yanda kakeyin typing na chatting ko message a wayarka. Sannan a jikin keybord din zaka zakaga yaruka da yawa sai ka zabi yaren da kakeso kayi magana da ...

YADDA ZAKA SAMI KAUTAR AIRTIME DA CASH SAMADA ₦4000 Opera Shake and Win is Back 🔥

Yadda Zaka Samu Kyautar Airtime and Cash  sama da ₦4000 Opera Shake and Win is Back 🔥

A  wasu Yan mintuna da suka wuce na samu Update akan Opera Shake and Win sun dawo,   kamar Yadda da Yawan ku sun sani Opera sun fitar da wani Garabasar bayar da Kyauat Kati/Kudi..  Wanda ni kaina ina Daya daga cikin wanda suka samu Kyuatar kudi.



Tsarin basai kana da Refferals ba kawai duk bayan 4hours ne za kazo kayi Shake domin samun damar cin Prizes wanda Allah Ya baka, sai dai a wannan Karon sun chanja tsari sosai domin iya Cash/Airtime ne kadai suke bayar wa

Ma'ana iya kyautar Kati da kuma Kudi ne zaka iya samu

Ga Yadda zakayi domin fara wannan Sabon Shake and Win

Ka Goge tsohuwar Opera ka saika shiga nan 👇??


Bayan ka dauko sai kayi SHAKE kamar Yadda kayi na Farko kayi Verify Phone Number ka zaka iya yi da tsohuwar Number ka da kayi na Farko wanda aka gama Kwana ki. 

Sannan a duk Lokacin da kakeso ka shiga wajen da zakayi Shake and Win sai kayi Copy link din nan kayi Paste a Opera


Sai kaika wajen Progress dinka na Opera

NOTE: Ba waccen Opera bace Sabuwa ce.

Allah taimaka

Comments