Wasu daga cikin fost

YADDA ZAKAYI CHATTING DA KOWANNE YARE TA HANYAR AMFANI DA GOOGLE KEYBOARD BA TARE DA KA MALLAKI DICTIONARY BA.

YADDA ZAKAYI CHATTING DA KOWANNE YARE TA HANYAR AMFANI DA GOOGLE KEYBOARD BA TARE DA KA MALLAKI DICTIONARY BA. Assalamu alaikum 'yan uwa da abokai barkanmu da yau barka da kasancewa da SIRRIN ANDROID. Yan'uwa yau wani application na keyboard na kawo mana ga duk masu yin amfani da wayar android da iphone. Application ne zai baka damar chatting da kowanne kalar yare koda bakajin wannan yaren. Idan kanada wannan keyboard a wayanka baka bukatar dictionary domin fassara wani yare domin shi kanshi dictionary ne. Wannan keyboard din mallakin GOOGLE ne kusan kowa yasan miye google, keyboard din yana dauke da yaruka masu yawa. Danna wannan link din domin sauke App din 👇 https://play.google.com/store/apps/details?id=com.google.android.inputmethod.latin Amfanin wannan keyboard din shine zaka saita shine a wayar ka nomal kamar yanda kakeyin typing na chatting ko message a wayarka. Sannan a jikin keybord din zaka zakaga yaruka da yawa sai ka zabi yaren da kakeso kayi magana da ...

YADDA ZAKA SAMU SAMA DA 200K FOLLOWERS A TIKTOK

YADDA ZAKA SAMU SAMA DA 200K FOLLOWERS A TIKTOK


Shin Kannada bukatar samun followers a tiktok cikin sauki biyumu cikin wannan cost dinnan

Da farko ya zama dole ya kasance kanada tiktok a wayanka idan bakada sai ka sauke kayi register ta hanyar da tapima sauqi.

Bayan kayi register saika danna nan ka sauke wannan app a wayanka
👇

Bayan naka account da kake amfani dashi ana buqatar kayi log out kayi register da sabuwar lamba wanda wannan sabon da shine zakayi amfani gurin aikin

Bayan kayi sabuwar register sai kayi log da sabon account din da ka bude. 

Sai ka fito kawai ka shiga wancan application na tikio kana budewa zasuce ka saka username saika saka username na sabon account din ba wanda kake amfani da shi ba.

Bayan ya bude zakaga inda zaka siye coin din da zakayi amfani dashi, da kuma inda zakayi following na wasu ka samu free coin din ma'ana FREE COIN, na free zamuyi amfani dashi, zaka duba daga sama zakaga Free coins saika koma gun, zakaga 0 coin saika duba daga gefen hagu zasu baka username na wasu da xaka dinga follow, zakaga inda aka rubuta FOLLOW AND GET 3 COIN duk mutun daya da kayi following zasu baka 3 coin zakayi following na mutane zaka tara coin din kyauta, abinda ake bukata shine coins din yakai 30 daga coin talatin zuwa sama zaka iya fara aikin, gwargwadon coin din da ka samu gwargwadon followers din da zaka samu.


Bayan ka tara zaka koma profile naka, kasancewar ba wanan sabon akeso a bama followers din ba saika duba daga kasa zakaga Change tiktok Username" saika canjashi ka saka ainahin tiktok username naka da kakeso a bama followers din, bayan ka saka zakaga coins din da kuma photonka ya bayyana a profile din

Saika duba daga kasa zakaga inda aka rubuta START GETTING FOLLOWERS saika danna gun, sai ka jira na dan lokaci zakaga yayi boostin numbers din followers din yana kara yawa. Bayan ya gama saika je profile naka na tiktok kayi refresh, nan take zakaga followers din sun kara yawa.


Gwargwadon coins dinka gwargwadon followers din da zaka samu.

NOTE

Ka tabbata ka dora videos da ykai 5mins a tiktok din sabo da kayi register domin hakan zai baka damar yin amfani dashi gurin aikin.

Duka biyu din yazama dole akwai video kai.

Allah yasa mu dace🙏

Kuci gaba da kasancewa da NUUUAN.COM.NG.

Zaku iya bibiyarmu a TELEGRAM
👇

Comments

Post a Comment